Item Number 13
<p>Wannan littafi ya ?unshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk fa?in duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ?unsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ?iyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).<br /> Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ?ata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ?ir?ira da ?warewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ?asashe da kuma tsakanin ?asashe.</p> <p>Maimakon “kawo” kadara wurin mai saye ko mai kar?ar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko kar?ar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami ha?i tare da kadarori wa?anda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.</p>画面が切り替わりますので、しばらくお待ち下さい。
※ご購入は、楽天kobo商品ページからお願いします。
※切り替わらない場合は、こちら をクリックして下さい。
※このページからは注文できません。
Review Count | レビュー件数 | 0件 |
Review Average | レビュー平均 | 0(5点満点) |
Shop Name | ショップ | 楽天Kobo電子書籍ストア |
Price | 商品価格 | 403円(税込み) |